Hon. Salisu Muktari yana gyaran magudanan ruwa da kwashe magudanan ruwa a karamar hukumar Potiskum
ibrahim muhammad nura
Image
Image
Image
Image

Hon. Salisu Muktari yana gyaran magudanan ruwa da kwashe magudanan ruwa a karamar hukumar Potiskum

ibrahim muhammad nura
@muhammadnuraibrahim848393

11 days ago

...Wannan wani bangare ne na kokarinsa na inganta hanyoyin magudanun ruwa don hana ambaliyar ruwa.


Shugaban zartarwa na karamar hukumar Potiskum, Hon. Salisu Muktari, ya dauki nauyin gyara da kwashe magudanun ruwa a karamar hukumar Potiskum.

Wannan wani yunkuri ne na hana ambaliya ta hanyar samar wa karamar hukumar magudanar ruwa mai kyau da inganci domin ruwan ya wuce ba tare da yin barazana ga mazauna karamar hukumar ba.

Shugaban ya himmatu wajen daukar nauyin gudanar da irin wannan aiki a duk shekara idan damina ta karato domin tabbatar da tsaron al’umma da kuma kare mutane daga barazanar ambaliya.

“Yana da kyau mu dauki matakan kare kanmu daga ambaliyar ruwa domin ita ce babbar barazana da ke fuskantarmu ganin damina ta gabato.

“Ba wai aiki ne da karamar hukuma kadai za ta iya yi ba, hakki ne da ya rataya a wuyan mu da kuma al’ummar karamar hukumar Potiskum mu magance matsalar ambaliyar ruwa, wadda ita ce babbar matsalar mu baki daya a wannan karamar hukumar." A cewar Hon. Salisu Muktari

Shugaban yana taka muhimmiyar rawa wajen inganta rayuwar al’umma da kuma kawo ingantattun manufofi a rayuwar al’umma.

Mal. Ibrahim M. Nura
Mataimaki na Musamman akan Watsa Labarai da Sadarwa ga Shugaban Zartarwa na Karamar Hukumar Potiskum.

508
7626
1
11 days ago

Calle Autumn Cordle Cayden Kelly Cody King Mckenna Pooler Felipe Roberts Jordyn Abe Marilyn Roberts Kiaan Clark Helen Panek Reign Watson Malik King Maria Hoban Zakai Ramos Kye Chavez Alejandra Corry Royce Ross Darius Gomez Kash Cadet Freya Murphy Colin Covell Guadalupe Reed Jeremias Watson Carl Elson Eli Ramos Jacob Vallejos Judah Scott Lukas Castillo Drew Mitchell Alexis Ross Gracelynn Jepson Scott Scott Bellamy Garzon Estella Lewis Maggie Rogers Khalani Scholten Ali Mcelrath Aleah Stgeorge Hassan Madson Dariel Collins Lennon Murphy Lorelei Chavez Kailey Fedor Deandre Stewart Everett Parker Fiona

Sign in to post a comment.


Sign In


User Profile
Kim Carmelo @carmelokim7250
Hmm, looks like another interesting post from the community. I'm curious to learn more about how this dialogue is shaping up for Watsa Labarai. Let me know what you think!
1 day ago